Sunnah Academic
Sunnah Academic
  • 1 096
  • 2 645 573

Відео

Karatun Littafin Ihya'ussunnah wa ikimanul bidi'ah Darasi 025 || Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Переглядів 406 годин тому
Live stream Karatun Littafin Ihya'ussunnah wa ikimanul bidi'ah Darasi na 25 Daga masallacin ihya'ussunnah gwammaja, Kano Nigeria 10/08/1446 = 09/02/2025
Karatun Tafsir Cikin Suratul Tauba Darasi na 12 Tare da Sheikh Barr Ishaq Adam Ishaq Hafizahullah
Переглядів 806 годин тому
Karatun Tafsir Cikin Suratul Tauba Darasi na 12 Tare da Sheikh Barr Ishaq Adam Ishaq Hafizahullah
Maganar Waqafi: Yanzu-Yanzu Saurari Tsokacin Sheikh Dr Bashir Aliyu Akan Waqaki
Переглядів 1,6 тис.6 годин тому
Maganar Waqafi: Yanzu-Yanzu Saurari Tsokacin Sheikh Dr Bashir Aliyu Akan Waqaki
Karatun littafin Sahihul Bukhari Darasi 241 Kitabul Jana`iz Babi 35 Hadisi 1294 Dr Bashir Aliyu Umar
Переглядів 437 годин тому
Sahihul Bukhari, Darasi Na 241 Kitabul Jana`iz Babi 35 Hadisi 1294 Dr Bashir Aliyu Umar OON Masallacin Al-Furqan Nassarawa Kano
Anzo Wajen: Yanzu_Yanzu Saurari Tsokacin Sheikh Ibrahim Aliyu kaduna Game da Auren G Fresh
Переглядів 2387 годин тому
Anzo Wajen: Yanzu_Yanzu Saurari Tsokacin Sheikh Ibrahim Aliyu kaduna Game da Auren G Fresh
Karatun littafin Hisnul- Muslim 43 Book || Sheikh Professor Isa Ali Ibrahim ( Pantami )
Переглядів 867 годин тому
Hisnul- Muslim 43 Book: Hisnul- Muslim (Fortress of the Believer) By Professor Isa Ali Ibrahim (Pantami), CON (Majidadin Daular Usmaniyya) (09/08/1446AH)/(09/02/2025G)
Karya Takare: A Karshe Dai ~ An Bayyana Dukiyar da Sheikh Albany Ya barwa Iyalan sa......
Переглядів 1,1 тис.18 годин тому
Karya Takare: A Karshe Dai ~ An Bayyana Dukiyar da Sheikh Albany Ya barwa Iyalan sa......
Laccah Mai taken [ Maraba Da Ramadan ] Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Переглядів 6483 години тому
Laccah Mai taken [ Maraba Da Ramadan ] Sheikh Lawan Abubakar Triumph
KARATUN AL KABAIR DAGA MASAJID IMAMUL BUKHARI Tare Da Sheikh Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya
Переглядів 373 години тому
KARATUN AL KABAIR DAGA MASAJID IMAMUL BUKHARI Tare Da Sheikh Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya
Tafsirin Suratul Darasi 000 || Sheikh Barr Ishaq Adam
Переглядів 1523 години тому
Tafsirin Suratul Darasi 000 || Sheikh Barr Ishaq Adam
Ka Fadi Gaskiya Komai Dacin Ta: Yanzu-Yanzu Tsokacin Barr Ishaq Adam Ishaq
Переглядів 6083 години тому
Ka Fadi Gaskiya Komai Dacin Ta: Yanzu-Yanzu Tsokacin Barr Ishaq Adam Ishaq
Kai Tsaye Daga Wanjen Ta'aziyyar Dan Gidan Yusuf Sambo Riga Chikum Tare Da Barr Ishaq Adam Ishaq....
Переглядів 1,2 тис.3 години тому
Kai Tsaye Daga Wanjen Ta'aziyyar Dan Gidan Yusuf Sambo Riga Chikum Tare Da Barr Ishaq Adam Ishaq....
Wata Sabuwa: Yanzu_Yanzu tsokacin Imam Aliyu Indabawa kan Dambarwar Masallacin Jami'ur Rahma.
Переглядів 3,3 тис.3 години тому
Sponsored. Tsokacin Malam Imam Aliyu Indabawa kan dambarwar masallacin Jami'ur Rahma.
Tafsirin Suratul Baqarah Darasi na 049 || Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Переглядів 4486 годин тому
Live stream, Tafsir Suratul Baqarah Darasi na 49 Daga Masjidul qur,an bachirawa Kano 08-8-1446 AH= 07-01-2025
Tafsirin Suratul Ali Imran Ayah 113 Darasi 081 || Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Переглядів 4656 годин тому
Tafsirin Suratul Ali Imran Ayah 113 Darasi 081 || Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Karatun littafin صَحِيحُ الإمَام البُخَارِي Darasi 663 || Prof Mansur Sokoto mni
Переглядів 766 годин тому
Karatun littafin صَحِيحُ الإمَام البُخَارِي Darasi 663 || Prof Mansur Sokoto mni
Hudubar Jumu'ah_ 08-Sha'aban_1446AH0 7-02-2025 SHEIKH MUSA AYYUBA LUKUWA Hafizahullah
Переглядів 4516 годин тому
Hudubar Jumu'ah_ 08-Sha'aban_1446AH0 7-02-2025 SHEIKH MUSA AYYUBA LUKUWA Hafizahullah
Hudubar juma'ah 07/02/2025 [ Hassada Mugun ciwo ] Sheikh Afakallah Bauchi
Переглядів 2186 годин тому
Hudubar juma'ah 07/02/2025 [ Hassada Mugun ciwo ] Sheikh Afakallah Bauchi
Wannan Yan Uwa Sunyi Abinda ya Dace: Yanzu_Yanzu Saurari tsokacin Abu Safiyya Akan wasu yan Tiktok..
Переглядів 2,4 тис.6 годин тому
Wannan Yan Uwa Sunyi Abinda ya Dace: Yanzu_Yanzu Saurari tsokacin Abu Safiyya Akan wasu yan Tiktok..
Karatun littafin Minhajis Sunnah 332 | Dr Abubakar Muhammad Birnin Kudu
Переглядів 956 годин тому
Karatun littafin Minhajis Sunnah 332 | Dr Abubakar Muhammad Birnin Kudu
Karatun littafin Kitabu Tauhid Darasi 051 || Sheikh Lawan Abubakar #triumph
Переглядів 5118 годин тому
Karatun littafin Kitabu Tauhid Darasi 051 || Sheikh Lawan Abubakar #triumph
Karatun littafin Umdatul Ahakam Darasi 075 || Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Переглядів 33010 годин тому
Karatun littafin Umdatul Ahakam Darasi 075 || Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Karatun Littafin Riyadussalihin Tare Da Sheikh Murtala Bello Sokoto Hafizahullah
Переглядів 10010 годин тому
Karatun Littafin Riyadussalihin Tare Da Sheikh Murtala Bello Sokoto Hafizahullah
Karatun littafin Alfawa'id Darasi 053 || Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Переглядів 19510 годин тому
Karatun littafin Alfawa'id Darasi 053 || Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Bayan kaiwa Sheikh Murtala Asada Hari: Yanzu_Yanzu Saurari Zazzafan Sako Ga Shugaban Kasa da Hukumar
Переглядів 1,3 тис.10 годин тому
Bayan kaiwa Sheikh Murtala Asada Hari: Yanzu_Yanzu Saurari Zazzafan Sako Ga Shugaban Kasa da Hukumar
Waqafin Sheikh Albani: Yanzu-Yanzu Saurari Gaskiyar Magana Daga Bakin Dr Idris Abdul-Aziz bauchi....
Переглядів 12 тис.10 годин тому
Waqafin Sheikh Albani: Yanzu-Yanzu Saurari Gaskiyar Magana Daga Bakin Dr Idris Abdul-Aziz bauchi....
Daga Karshe: Dr Idris Abdul-Aziz Dutsen Tanshi Yayi Cikakken Bayani Akan Waqafin Darul Hadith salafi
Переглядів 15 тис.13 годин тому
Daga Karshe: Dr Idris Abdul-Aziz Dutsen Tanshi Yayi Cikakken Bayani Akan Waqafin Darul Hadith salafi
Tafsirin Suratul INSAN Darasi na 003 || Sheikh Lawan Abubakar #triumph
Переглядів 48413 годин тому
Tafsirin Suratul INSAN Darasi na 003 || Sheikh Lawan Abubakar #triumph
KARATUN LITTAFIN أساليب المجرمين في التصدي لدعوة المرسلين Darasi Na: 082 Sheikh Musa Asadus-Sunnh
Переглядів 8713 годин тому
KARATUN LITTAFIN أساليب المجرمين في التصدي لدعوة المرسلين Darasi Na: 082 Sheikh Musa Asadus-Sunnh

КОМЕНТАРІ

  • @PountViews
    @PountViews 4 години тому

    ❤❤

  • @AbubakarAdamjajaye
    @AbubakarAdamjajaye 4 години тому

    Allah ya Kara lfy mlm Allah ya jikan mlm albani Mlm albani ya barwa iyalan SA gado

  • @nasridi9461
    @nasridi9461 5 годин тому

    Mal gaskia maganar damfara an damfareta, kuma yakamata ayiwa iyalan Mal Albani gidauniya, wannan shine zai nunawa duniya cewa mun amfana da daawarsa, Allah yajikan mall da Rahamarsa 🙏🙏🙏

  • @mohammadyusuf5635
    @mohammadyusuf5635 5 годин тому

    Jazakallahu kharan

  • @sdiallof2606
    @sdiallof2606 5 годин тому

    ❤❤❤

  • @SuleimanSanusi-q2e
    @SuleimanSanusi-q2e 6 годин тому

    Masha Allah yabamu ikon yin aiki da abinda zamu saurara

  • @muhammadkabirmustapha-cr3rj
    @muhammadkabirmustapha-cr3rj 6 годин тому

    Banza dakiki

  • @aminutasiu5498
    @aminutasiu5498 7 годин тому

    gsky naji dadin maganarka Allah yabiyaka ❤

  • @ابوفهد-م4ظ
    @ابوفهد-م4ظ 7 годин тому

    هل هي عباده ام شرك

  • @ابوفهد-م4ظ
    @ابوفهد-م4ظ 7 годин тому

    جزاك الله خيرا افيدنا علمنا ماذا يحدث في مقبر عثمان

  • @ابوفهد-م4ظ
    @ابوفهد-م4ظ 7 годин тому

    فيتامين ماذا يحدث في مقبره عثمان بن فوليوم

  • @muahammadadamu8947
    @muahammadadamu8947 8 годин тому

    Masha Allah jazakallahu khairan mallam

  • @aminutasiu5498
    @aminutasiu5498 9 годин тому

    Allah yaqara wa mln bin Usman fyf ❤

  • @sagirubali4383
    @sagirubali4383 10 годин тому

    Allah ya saka da alkhairi, Prof.

  • @abdullahiibrahim8177
    @abdullahiibrahim8177 10 годин тому

    Ikon allh 🤔

  • @IbrahimAdam-ot2zc
    @IbrahimAdam-ot2zc 11 годин тому

    ALLAH YA KARA TSARE MANA ASSADA

  • @aalamido
    @aalamido 14 годин тому

    Malam in bakasan ma'arar proposed ba ai da yawa sun sani. Mu mun gansu akwai rashin kyautawa. Duk kuna salaf ku zo dab da masallacin sa duma filin da ya ke idi shekara da shekaru imma ba zalunci akwai rashin kyautawa da tsokana.

  • @uhsubuebckncenwshshhssbjsj1832
    @uhsubuebckncenwshshhssbjsj1832 15 годин тому

    Jazakumu allha bi kher

  • @ampagetech2624
    @ampagetech2624 16 годин тому

    A koyawa yan zaria mummunar aqidar salafiyya - aqidar kiyayya da ta;addanci da kyamar jama'ar musulmi

  • @digitalhussain7676
    @digitalhussain7676 16 годин тому

    Allaah yasaka da alkairi mallam

  • @namadinahotoro9965
    @namadinahotoro9965 17 годин тому

    Kai kana da son rai

  • @namadinahotoro9965
    @namadinahotoro9965 17 годин тому

    Kai waye

  • @SahelInvest-c7i
    @SahelInvest-c7i 17 годин тому

    Allah Akbar

  • @DrMASK-zc6fd
    @DrMASK-zc6fd 18 годин тому

    " LA QAD KANA FI QASASIHIM IBRAH" WANNAN BABBAN DARASI NE GA SAURAN MALAMAI. WANNAN BA NAQASU BANE GA SHEIKH ALBANI, WANNAN DAUKAKA CE A IDON MASU BASIRA. HAKA MALAMI RABBANI YA KAMATA YA RAYU DON AL'UMMA BA DON ALJIHUN SA BA KO IYALAN SA, KAMAR WANI DAN SIYASA. SU KUMA IYALAN MALAM NASIHA A GARE SU ITACE MAGANAR DA UMAR BIN ABDUL'AZIZ YA FADA GAME DA 'YA'YAN SA A LOKACIN DA WASU KE CE MASHI YA BAR MASU DUKIYA IDAN YA MUTU WANNAN KAWAI WASU KE QULLA MAKIRCI NE DIN SU RUSA MAKARANTAR WAQAFIN MALAM KO KUMA A QALLA SU RUSA SUNAN TA SHI YASA SUKE AMFANI DA IYALAN MALAM, KAMAR YANDA AKA RINQA AMFANI DA MATAR ANNABI LUDU(AS) DOMIN A RUSA DA'AWAR SA " WA YAMKURUNA WA YAMKURULLAH. WALLAHU KHAIRUL MAKIRIN"

  • @alburooj7904
    @alburooj7904 19 годин тому

    Allah ya saka maku da alkhairi amin.

  • @sahalsaidabdullahi3089
    @sahalsaidabdullahi3089 20 годин тому

    Naji bayananka Ina fatan Allah ya shiryeka ya baka ikon fahimtar addini amma tsakaninka da gaskiya ya Kai tsakanin sama da kasa

  • @abubakarmuhammad3041
    @abubakarmuhammad3041 День тому

    Kayi Magana mai kyau

  • @MustaphaAbdulkarim-oc7km
    @MustaphaAbdulkarim-oc7km День тому

    Gaskiya ban fahince ka ba

  • @Akther-s6t
    @Akther-s6t День тому

    Masha allah Allahu Akbar 🎉❤

  • @HABIBAIBRAHIM-c2x
    @HABIBAIBRAHIM-c2x День тому

    Alhamdulillah! Masha Allah, Dr. Allah ya saka da Alkhairi duk mai buƙatar gaskiya to yanzu kam zai gamsu.

  • @ShehuManniru
    @ShehuManniru День тому

    Allah ya biyaka

  • @ApollinairemaçonVidinon
    @ApollinairemaçonVidinon День тому

  • @ApollinairemaçonVidinon
    @ApollinairemaçonVidinon День тому

    Allah ya bada lada amen

  • @ahmadibrahim-in4nx
    @ahmadibrahim-in4nx День тому

    Kai abayananka kamar baka tsoron allah bakada gsky,bn usman yafisu gsky

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 День тому

    Allah karemana kai asheihk barrister

  • @AminouSani-g1h
    @AminouSani-g1h День тому

    Allah kare Mala Allah ya karamichi ilimi me an fani alahuma Amin

  • @AbubakarRabiuDansharif
    @AbubakarRabiuDansharif День тому

    Kai jahili dan jahila Wawa dan makaryacya

  • @HambaliLawal-lk1dm
    @HambaliLawal-lk1dm День тому

    Bakasan me akenufi da shugabanci ba, kuma kaje kaji hira dasu bulama, Amman wannan maganar taka akwai rashin sanin me akenufi da shugabanci

  • @hafizeeytv5956
    @hafizeeytv5956 День тому

    Jazakallahu Khairan

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 День тому

    Ko kai waye a wannan kasar ba jarida ba ko kaine ka kirkiro aiki karya kake anyi zalunci bakin mugu

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 День тому

    ANDAYYI ZALUNCI KOMA.SUWAYE SUKAYI HUKUNCI KO LIMAMIN MASALLACIN MAKKA NE MUMA AHLUSSUNNANE

  • @PhibiDenis-p8m
    @PhibiDenis-p8m День тому

    😂😂😂😂😂😂

  • @PountViews
    @PountViews День тому

    ❤❤

  • @hafizeeytv5956
    @hafizeeytv5956 День тому

    Jazakallahu Khairan

  • @MARYAMTUKUR-de1ih
    @MARYAMTUKUR-de1ih День тому

    Gaskiya kalamanka akoi gori da reni kanason ka chemana malam bajei iyya rike masallachiba da me sauran malaman suka fishi

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 День тому

    Wannan imam Aliyu munafuki ne, wallahi bakayi adalci ba wajen binciken ka. Kace wai bakaji inda bn usman yace ance in an gama ginin Masallacin zata ci gaba da zama a hannun bn Usman ba Wanda kafin a gina Masallacin saida aka nemi izinin sa kuma shi Mai kifi ya tabbatar shi zai ba, Kuma zakazo kana fadan wadannan magan ganin banza, wallahi duk abunda ka fada banda son rai Babu abunda ke ciki. Ka gina bayaninka ne akan goyon bayan wadancan malaman Kuma bakayima bn Usman adalci ba. Kuma tsakaninka da Allah kaje wajen bn usman kaji ta bakinsa? Koko dai kawai bayanin da yayi a social media ne kawai kaji. Wallahi Kai munafuki ne baka da adalci. Da Kai da mallam Ibrahim Khalil duk kanku baku da adalci Kuma Kun raina ma bn Usman hankali, a shekara 24 da bn Usman yayi Yana gudanar da masjid sahaba cikin nasara uban wa ya kula mishi da Masallacin Kuma su su daurawa da lbrahim Khalil suna ina lokacin da yake gudanar da Masallacin nasa Kuma shi Mai kifi Daman ba don Allah ya gina Masallacin ba don yayi abunda yake so ne ko? Wallahi Kai munafuki ne da bakayi wannan maganar ba da tafi maka alkhairi Amma wannan maganar da kayi ya bayyana munafuncinka a fili, Allah ya sauwake.

  • @qarisaidulislamasad-ou2pn
    @qarisaidulislamasad-ou2pn День тому

    Wannan matar Tatonawa malaminmu masoyina Albani asiri, Kuma muna zargi baga banzabane ml Albani yasasi ya saketa tabbas Akaiwa abinda ml Albani yahango game da ita siyasa ya saketa bayan yasamu da ita tyatya 9. woni Abu Kamar comedy kukarbe SAdakar da ML yayi. Wllh wllh wllh nayi kuka Allah yajiqan ml Albani, ina kasar Ghana 🇬🇭

  • @DahiruIbrahim-r4t
    @DahiruIbrahim-r4t День тому

    Kai baka dagaskiya kaji tsoran Allah masallaci na Allah ne acire sonrai acire so duniya acire duk wani Abu aba bini Usman shine yadace

  • @yusufabdullahi4786
    @yusufabdullahi4786 День тому

    Justice for Bn Othman. Mai kifi ya hada Malamai fada

  • @Qari_saidul_islam_asad
    @Qari_saidul_islam_asad День тому

    رحم الله شيخنا العلامة الألباني